Labarai
Kalli yanda suke Rayuwarsu a cikin Daji abun Burgewa

su abokai ne tun suna yara, basa son hayaniya shiyasa babu ruwansu da jama’a. su kadai suke rayuwarsu saboda basu rasa komai ba.
a cikin dajin, suna da arziki na gona da dabbobi masu tarin yawa sannan sun kirkiri gidan kansu inda suke rayuwarsu hankali kwance, sun yadda da wani abu cewa “Farin ciki shine komai a rayuwa. shiyasa suka tsara rayuwarsu domin dorewar farin cikinsu.
kalli full Bidiyon su anan kasa