Labarai

wata mata tayi garkuwa da ‘yarta a kano

𝖱𝗎𝗇𝖽𝗎𝗇𝖺𝗋 ƴ𝖺𝗇 𝗌𝖺𝗇𝖽𝖺𝗇 𝗃𝗂𝗁𝖺𝗋 𝖪𝖺𝗇𝗈 𝗍𝖺 𝗒𝗂 𝗇𝖺𝗌𝖺𝗋𝖺𝗋 𝖽𝖺𝗆ƙ𝖾 𝗐𝖺𝗍𝖺 𝗆𝖺𝗍𝖺 𝗆𝖺𝗂 𝗌𝗎𝗇𝖺 𝖱𝖺𝗁𝖺𝗆𝖺 𝖲𝗎𝗅𝖺𝗂𝗆𝖺𝗇 𝖽𝖺 𝗓𝖺𝗋𝗀𝗂𝗇 𝗒𝗂𝗇 𝗀𝖺𝗋𝗄𝗎𝗐𝖺 𝖽𝖺 ƴ𝖺𝗋 𝖽𝖺𝗍𝖺 𝗁𝖺𝗂𝖿𝖺 don samun kudi a hannun mijinta.

ita dai 𝖱𝖺𝗁𝖺𝗆𝖺 mai shekaru 25 𝗍𝖺𝗇𝖺 𝗇𝖾𝗆𝖺𝗇 𝗄𝗎ɗ𝗂𝗇 𝖿𝖺𝗇𝗌𝖺 𝗁𝖺𝗋 𝗇𝖺𝗂𝗋𝖺 𝗆𝗂𝗅𝗂𝗒𝖺𝗇 𝗎𝗄𝗎 a cewar yan sandan bayan sun samo rahoto daga bakin mijinta kabiru shehu inda take 𝗍𝖺 𝗌𝖺𝗇𝖺𝗋 𝖽𝖺 𝗌𝗁𝗂 ƴar𝗌𝖺 𝖧𝖺𝖿𝗌𝖺𝗍 𝖪𝖺𝖻𝗂𝗋𝗎 𝗆𝖺𝗂 𝗌𝗁𝖾𝗄𝖺𝗋𝗎 6 𝗍𝖺 ɓ𝖺𝗍𝖺 𝖻𝖺 𝖺 𝗀𝖺𝗇 𝗍𝖺 𝖻𝖺.

𝖡𝖺𝗒𝖺𝗇 𝗀𝗎𝖽𝖺𝗇𝖺𝗋 𝖽𝖺 𝖻𝗂𝗇𝖼𝗂𝗄𝖾 𝗌𝖺𝗂 𝖺𝗄𝖺 𝗀𝖺𝗇𝗈 𝖼𝖾𝗐𝖺 𝖱𝖺𝗁𝖺𝗆𝖺 𝖲𝗎𝗅𝖺𝗂𝗆𝖺𝗇 𝗍𝖺 ɓ𝗈𝗒𝖾 𝗒𝖺𝗋𝗂𝗇𝗒𝖺𝗋 𝗇𝖾, 𝖺 𝖬𝖺𝖽𝗈𝖻𝗂, 𝖽𝗈𝗆𝗂𝗇 𝗒𝗂𝗇 𝖺𝗆𝖿𝖺𝗇𝗂 𝖽𝖺 𝗐𝖺𝗇𝗇𝖺𝗇 𝖽𝖺𝗆𝖺𝗋 𝖽𝗈𝗇 𝗇𝖾𝗆𝖺𝗇 𝗄𝗎ɗ𝗂𝗇 𝖿𝖺𝗇𝗌𝖺.

rahama bata taba tinanin za a ganota ba hakan yasa zuciyarta ta buga anan take ta fadi ta mutu. wannan al’amari ya bawa mutane dayawa mamaki inda ake jinjinawa mijin wannan matar da yayi rashin mata da ‘ya alokaci daya.

‘yan sandan sun bawa wannan bawan Allah hakuru sosai tare da bashi shawarwari masu amfani don cigaba da rayuwa cikin kwanciyar hankali.

ku cigaba da bibiyar mu don kawo muku labarai da duminsu.

MUNGODE – eliteBBC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

AdBlock Detected

turn off ad blocker to access this site