wannan sune yanmatan da sukafi kowa kyau a TikTok bayan an gama gudanar da saben wanda sukafi kyau na shekarar 2023.
jarumai dayawa sunzo wajan taron saboda suna tinanin cewa zasu lashe wannan gasar, amma Allah cikin ikon shi wanda aka zaba daban.
shiga cikin hotunan don ganin kyawawan matan da suka lashe wannan gasa a halin yanzu