News

za asaki sababbun kudin nageriya a watan December

kowa ya mayar da kudinshi banki

za asaki sababbun kudin nageriya a watan December me zuwa inji ministan kudi na CBN. ana shawartar mutane da su gaggauta mayar da kudadensu banki saboda sababbun kudin zasu fara aiki shabiyar ga watan December 2022  cewar ministan shine kudin nageriya sun tsufa sosai. basu da wata daraja kuma suna lalacewa da wuri. sannan mutane sunayin asara. amma idan aka chanja za asamu sauki kuma kudin nageriya zasu kara daraja. shiyasa za a chanjasu. kudin da za a yi sababbi sune kudin takarda daga kan naira 100 zuwa naira 1000. bayan haka kuma za arage amfani da kudin takarda gabaki daya. za arage yawansu a hannun mutane saboda matsalar kidnapping da tayi yawa a kasar nageriya. Allah yasa muga alheri. kuyi comment da ra’ayoyin ku saboda wasu su amfana. mungode

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button