Uncategorized

mutumin da yayi lalata da matar wani malami a niger ya zama abun kallo

zan nuna muku video domin kuma kar abarku abaya.

hakika wannan abun mamaki ne babba daya taba faruwa a duniya baki daya. ace kafar mutum takoma irin ta akuya ko saniya kuma harda jela a bayanshi.

lamarin yafaru ne akan wani saurayi daya addabi unguwarsu da iskanci. cewar yan unguwar ansha kamashi da yayan mutane yana lalata dasu. kuma ko ankai shi kara ba a iya yin komai domin mahaifinshi babban me kudi ne.

dadin dadawa sunce sunji dadin wannan abu daya faru saboda in mutum yafi karfin mutum to befi karfin allah ba.

agefe guda kuma angano cewa bashine karo na farko daya tabayin lalata da matar malamin ba sedai shine karo na farko da malamin ya ankara saboda yadawo gida yaganshi ze fita shikuma be yadda dashi ba. daya tambayi matar setace mai aiko shi akayi daga gidan kawarta daga garin agadiz.

sedai abun da ake ta zargi shine malamin yayi surkullensa na malamai da bokaye har ya gane abunda yake faruwa tsakanin matarshi da wannan saurayin shiyasa ya dauki mataki akanshi.

kwatsam mutane suna harkokinsu akaga mutum ya fito aguje yana ihu yanayin wani irin kuka kamar ba na mutum ba. bakinshi kuma yana tayin kumfa.

nan da nan aka sanar da mutane suka fito suna taganin ikon Allah.

click to watch

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button