Uncategorized

ankama mutanen da sukayiwa sabuwar amarya fyade

dayawan masu aikata lefin fyade mutane ne wanda babu Allah a ransu kuma inkai bincike zaka ga cewa duniya ce kawai a gabansu.

zasu iya komai don biyan bukatunsu koda kuwa ya sabawa addinin su. haka aka kama wadannan mutane su uku suka je gidan da rana.

daya daga cikinsu ne yafara shiga sukuma ragowar biyun suka tsaya suna tsare gidan saboda kar wani yazo.

rashin imanin yayi yawa saboda bayan da suka tabbatar mijinta baya nan kawai suka afka mata.

inda allah yake ikonshi ashe yan unguwar suna sane dasu. bayan sun shiga aka nemo jama’a aka kira yan sanda.

sedai anyi rashin sa’a da ba a shigo gidan da wuri ba domin koda aka shigo tarar dasu akayi mutum biyu sun danne matar gidan shikuma dayan yana kanta turmi da tabarya.

tabbas kuwa munyi kuskure da bamu shigo da wuri ba cewar makocin gidan domin acewarsa sun dauka barayi ne. basu san cewa fyade sukazo suyi ba.

yan sanda sun tafi dasu kenan mijin yadawo ake fada masa. cewar sa yaji gabanshi yana faduwa ne shiyasa kawai yace bari ya dawo gida. ashe da akwai abunda yake faruwa.

muna fatan addu’a sosai a wannan zamanin domin kuwa hanyoyin lalacewa sunfi hanyoyin shiryuwa yawa.

turmi da tabarya haka

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button