Uncategorized
kalli wani sabon salon iskanci da mata sukeyi yanzu

ba shakka mata dayawa sun lalace yanzu sakamakon tiktok da sauran shafukan sada zumunta. basa kunyar kowa shiyasa suke abubuwa san ransu.
zan nuna muku video full inda zaku ganewa idonku abunda yake faruwa a fili. rashin kunya da iskanci kala kala. kwata kwata babu Allah a ransu
babbar matsalar anan shine yanda suke yada video dakansu kuma ko ajikinsu. hakan yana koyawa kananan yara rashin tarbiya
ina fatan Allah ya gyara mana al’umma gabaki daya. kuyi comment saboda kowa ya karu.