Uncategorized

kalli wani sabon salon iskanci da mata sukeyi

da yawan mutane suna surutu akan abunda mata sukeyi a wannan zamanin. ko ina ka shiga a social media zakayi kicibus da video kala kala suna ta yawo wanda suka shafi iskanci daban daban da mata suka tsiro dashi

zan nuna muku video a kasa domin ance kallo dakai yafi a baka labari

babbar maganar itace yanzu ki wace al’ada takoma tana kwai kwayon turawa alhalin ba irin rayuwar mu daya dasuba. shiyasa yara yanzu suke saurin lalacewa

dadin dadawa bahauahe da aka sani da kunya da tarbiya amma yanzu sunfi kowa iskanci a nigeria

ku kalli video dan ku gasgata abunda yake faruwa. kuyi comment saboda kowa ya karu

click to watch now

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button